Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kai-tsaye ko kun san dalilan da suka sanya Babbar kotu ta Kano ta rushe masarautu 4?

Published

on

Babbar kotun jihar Kano ta rushe nadin da gwamnatin jihar Kano ta yi na karin masarautun yanka hudu da gwamnatin jihar Kano ta yi ‘yan watannin da suka  gabata.

Alkalin kotun mai shari’a Usman Na’abba da ya yanke wannan hukunci ya ce nadin Sarakunan ba a yi shi bisa doka ba.

wakilin mu na kotu Bashir Muhammad Inuwa ya rawaito cewa wani tsohon dan majalisar dokokin jihar Kano  Nasir Muhammad Gwarzo
ne ya shigar da karar, yana kalubalantar  nadin sarakunan da gwamnatin Jinar kano din ta yi.

Sarakunan da aka rushewar sun hada da na Rano da Gaya da Bichi da kuma Karaye.

Babbar Kotun jihar Kano ta rushe masarautu hudu da gwamanan Kano ya kirkira.

Bayan zaman kotun nay au mai shari’a Usman Na’abba ya yanke hukuncin rushe Karin masarautun yanka da ya kirkira a kwanakin baya.

Masarautun hudu su ne Bichi da Karaye da Gaya da kuma Rano.

Dalilan da ya sanya aka rushe majalisar Masarautar Karaye

Masarautar Kano ta mayar da wasu dagatai 5 da ta dakatar

Gwmantin Kano ta musanta yunkurin sauya wa sarkin Kano Masarauta

ku bibiyi mu ta cikin  labarin cikin labaran Rana na Freedom Radio

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!