

A jiya ne ma’aikatar muhalli da tawagar ma’aikatar Muhalli ta kasa da kamfanin da zai gudanar da aiki matatar dagwalon masana’antu da kamfanonin fata na rukunin...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na abba ta ayyana cewar dokar da majalisar dokoki tayi na baiwa gwamnatin kano damar...
Babbar Kotun jihar Kano ta rushe masarautu hudu da gwamanan Kano ya kirkira. Bayan zaman kotun nay au mai shari’a Usman Na’abba ya yanke hukuncin rushe...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa zata sabunta yarjejeniyar ilimi tsakaninta da gwamnatin kasar Faransa, karkashi tallafin ilimi na Kano da Faransa, na shekaru...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta mika doka ga majalisar dokokin jihar Kano domin dakile matsalolin da ke janyo gurbacewar muhalli a fadin jihar nan....
Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya shawarci shugabannin hukomomi a matakai daban-daban da su amince da hukuncin da masu shari’a su ke...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Dowload Now A yi sauraro lafiya.