Connect with us

Labarai

Kai-tsaye: Babbar Kotun jihar Kano ta rushe masarautu hudu da gwamanan Kano ya kirkira

Published

on

Babbar Kotun jihar Kano ta rushe masarautu hudu da gwamanan Kano ya kirkira.

Bayan zaman kotun nay au mai shari’a Usman Na’abba ya yanke hukuncin rushe Karin masarautun yanka da ya kirkira a kwanakin baya.

Masarautun hudu su ne Bichi da Karaye da Gaya da kuma Rano.

ku bibiyi mu ta cikin  labarin cikin labaran Rana na Freedom Radio

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!