Sarkin mayun nan na boge da aka kama mazaunin garin Albasu bisa zargin dorawa mutane shairrin maita, ya bayyana cewa maitar tasa ta karya ce, domin...
Shugaban sashen Addinin musulunci na kwalejin ilimi da koyar da nazarin shari’a ta Aminu Kano, Malam Shehu Dahiru Fagge yayi kira ga dalibai da su zage...
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Ahmed Musa ya bayyana cewa zai dauki nauyin karatun dalibai 100 a jami’ar Skyline dake Kano. Ahmed...
Babbar kotun jihar Kano ta rushe nadin da gwamnatin jihar Kano ta yi na karin masarautun yanka hudu da gwamnatin jihar Kano ta yi ‘yan watannin...
A jiya ne ma’aikatar muhalli da tawagar ma’aikatar Muhalli ta kasa da kamfanin da zai gudanar da aiki matatar dagwalon masana’antu da kamfanonin fata na rukunin...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na abba ta ayyana cewar dokar da majalisar dokoki tayi na baiwa gwamnatin kano damar...
Babbar Kotun jihar Kano ta rushe masarautu hudu da gwamanan Kano ya kirkira. Bayan zaman kotun nay au mai shari’a Usman Na’abba ya yanke hukuncin rushe...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin sa zata sabunta yarjejeniyar ilimi tsakaninta da gwamnatin kasar Faransa, karkashi tallafin ilimi na Kano da Faransa, na shekaru...