Shi dai wannan mutum ya kasance yana karbar waya ne a hannu zauarawa da “yan mata ne da sunan soyayya a unguwar yakasai cikin birnin Kano....
Shugaban hukumar NDLEA SP Ali Ado Kubau ya ce zasu kawo sababbin hanyar kama masu ta’ammali da kayayyakin maye da hodar ibilis a fadin jihar kano....
Ma’aikatar mata da walwala ta Jihar kano ta ce, zata yi hadin gwiwa da hukumar Hisbah wajen magance matsalolin ayyukan badala da ke faruwa a tashoshin...
Ana zargin asibitin WISDOM mai zaman kansa a Nassarawa GRA da yiwa wani mara Lafiya tiyata tun kafin sakamakon da zai nuna za’a iya yi masa...
Gwamnatin Kano ta ce zata maida hankali wajen samar da gidaje a jihar nan. Sabon kwamishinan gidaje da sufuri na jihar Kano Barrister Musa Abdullahi Lawan...
Dowload Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Wani likitan masu fama da cukar sukari ya bayyana cewa karancin sinadarin da ke taimakawa jikin dan Adam wajen samar da ingantaccen suga a jiki na...
Ministar kudi, kasafin da tsare-tsare ta kasa, Hajiya Zainab Ahmed, ta ce har yanzu gwamnatin tarayya ba ta yi isasshen aikin kan ayyukan titin ba. Ta...
Majalisar yara ta kasa tace majalisar tana yaki da safarar yara zuwa wasu garuruwan da nufin yin aikatau. Shugabar kwamitin kare hakkin yara ta majalisar Aisha...