A satin da muka yi bankwana da shi ne zaki ya balle daga kejinsa a gidan ajiye namun daji na jahar Kano, kafafan yada labarai da...
Wani ‘dan kasuwa a nan Kano ya koka bisa rufe iyakokin Najeriya da gwamnatin tarayya ta yi, inda ya ce adadin mutanen da ke samun na...
Shi wannan zaki dai ana zaton yunwa ce ta sa yayi bore domin kuwa a lokacin da aka kai shi jihar Nassarawa domin yin bajin kolin...
A yayin da aka samu nasarar komawar Zakin nan Kejin sa da kan sa da safiyar yau. Al’amuran sun fara komawa dai-dai a cikin gidan adana...
A safiyar yau ne wasu matasa suka gudanar da zanga-zanga akan titi Minna –Suleja a jihar Nija dangane da yanayin titinunasu suka shiga Matasan sun kalubalence...
Bayan shafe shekaru na halin ko in kula da kamfanin samar da wutar lantarki ta kasa ,wanda ta gada daga tsohowar kamfanin wutar lantarki NEPA na...
Tun lokacin da bayanai suka fita a kafafan sadarwa da kafofin yada labaran kasar nan na yanar gizo na sace yaran jahar Kano, kungiyoyin addini suka...
Gamayyar kunigiyo masu zaman kansu a nan jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana yau juma’a a nan Kano domin nuna takicinsu kan yadda yan jaridu...
Gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi sun kasafta naira biliyan dari shida da casa’in da uku da miliyan dari biyar da ashirin da tara a...
Gwamnatin tarayya ta ce ta cimma yarjejeniya da gamayyar kungiyoyin kwadagon kasar nan game da yadda za a aiwatar tsarin biyan mafi karanci albashi ga ma’aikatan...