A cikin shirin za ku ji cewa: Iyayen yaran da aka sace tare da kai su garin Onitsha sun nemi a taya su addu’ar gano sauran...
Mataimakin shugaban jami’ar Bayero ta Kano mai kula da sha’anin mulki, Farfesa Haruna Wakili, ya bayyana cewa tursasa wa dalibai ta hanyar neman su da ake...
A ranar jumaar da ta gabata ce rundunar yansanda ta jahar Kano tayi holen wasu mutane da suka sace kananan yara ‘’yan asalin jahar Kano zuwa...
Bayan da aka yi ta rade-raden da zarar ya dawo daga kasar Afrika ta Kudu zai nada kwamishinoni cikin kunshin Gwamnatin sa, kawo yanzu gwamnan Kano...
Fitacciya a kafar sadarwa ta Instagram Sadiya Haruna ta bayyana cewa ta dauki shawarar da wasu daga cikin jaruman masana’antar Kannywood suka bata, kan ta daina...
Gobarar da ta tashi a daren jiya Lahadi ta lalata ofishin adana bayanai na kwalejin ilimi ta tarrayya dake nan Kano. Wani ganau yace gobarar ta...
A dai kwanakin baya ne fadar shugaban kasa ta maida martanai kan jita-jitar da ake yadawa kan Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta yi Yaji, sai...
Gwamnatin Kano ta maida martani kan sace ‘yan jihar Kano da aka yi, tana mai yabawa kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano da sauran hukumomin tsaro saboda...
Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 10/10/2019 tare da Khalid Shatima. Download Now A sauraro lafiya
Minintan kwadago da ayyukan yi Dr Chris Ngige ya ce har kawo yanzu gwamnatin tarayya taki aiwatar da sabon tsari na biyan mafi karancin albashi na...