Connect with us

Inda Ranka

Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 9/10/2019

Published

on

Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 9/10/2019 tare da Nasir Salisu Zango.

A cikin shirin za ku ji cewa:

An gurfanar da wani da ya tattara kudin matasa da sunan zai sama musu aikin yi amma ya gaza a gaban kotu.

Wani magidanci ya kalubalanci mahaifiyarsa a gaban kotu kan cewa ba mahaifinsu daya da kaninsa ba.

wadannan da ma wasu labaran duk na kunshe cikin shirin.

Download Now

A yi sauraro lafiya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!