Majlisar dattijai ta Najeriya na sake ziyararta kudirin da zauren majalisa ta takwas tayi na hukunta masu yunkurin masu aikata yin fyade. Zauren majalisar ta...
Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 9/10/2019 tare da Nasir Salisu Zango. A cikin shirin za ku ji cewa: An gurfanar da wani da ya tattara...
Shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 9/10/2019 tare da Khalid Shatima. Download Now A yi suararo lafiya
Kungiyar mata musulmi ta kasa FOMWAN ta bukaci gwamnoni Arewa da su maida hankali wajen magance matsalolin almajirci a matsayin wani babban batu da za’a magance....
Manyan makarantun Najeriya da sauran jamioi na fuskantar matsalar cin zarafi a hannun malaman jamia da sauran manyan makarantu na kasar nan. A yan shekarun baya...
Gwamnatin tarayya ta shiga ganawar sirri don sasantawa tsakanin ta da kungiyar kwadago ta kasa. Ministan kwadago da nagartar aiki Dr, Chris Ngige ne ya jagoranci...
Majalisar datijjai ta fara tafka mahawara kan daftarin kundirin kasafin kudin badi da shugabanin kwamitocin majalisar A dai jiya ne dai Shugaban kasa Muhammad Buhari ya...
Wani malami a sashen koyar da harkokin tattalin arziki na kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake nan Kano Malam Abdussalam Kani, ya bayyana cewa gabanin gwamnati...
Bayan da ya gabatar da kasafin kudin badi a jiya Talata Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kebe Naira Biliyan 100 ga ma’aikatar tsaro yayin da kasar...
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu ya bayyana cewa, hukumar za ta kama duk wasu Ango da Amarya da aka...