

Kotun sauraron kararrakin zaben majalisun dokokin Jiha da na tarayya da ke zamanta nan Kano ta kammala zamanta baki-daya bayan sauraron kararakkin zabe guda talatin da...
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce shari’ar musulunci ta halastawa iyaye yiwa yayansu auren fari, Barista Dan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci a dauki tsauraran matakai kan kafafen sada zumunta na zamani da mutane ke amfani da su wajen yada kalaman batanci...
Saudi Arabia ta fito fili ta gaya wa duniya cewa ba ta da wata tantama ko shakku a kan cewa kasar Iran ce ta kai mata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da takwarorin sa na kasashen Zambia da Ethiopia sun bukaci hadin kan Shugabannin Afirka wajen bukatar dawowa da nahiyar biliyoyin kudaden...
A wani lamari da ake gani kamar fito-na-fito ne da ‘yan majalisun dokokin Amurka daga jam’iyyar Democrat, shugaba Trump kan bayyana batun tsige shi sakamakon rokon...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da ware sama da naira biliyan 209 wajen cigaba da aikin gina titunan Kano zuwa Katsina da kuma wanda ya...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya yi alkawarin cigaba da tallafawa Najeriya ta bangarori da dama da suka hada da: harkokin Ilimi...
Kungiyar tarayyar Turai ta ware fiye da Euro miliyan dari da hamsin domin tallafawa Najeriya wajen inganta sauyin yanayi Jakadan kungiyar tarayyar Turai Ketil Karlsen...
Wata matashiya da har kawo yanzu ba a kai ga gano ko wacece ba ,a unguwar Gayawa a hukumar Ungogo, ta kama wata ‘yar karamar yarinya...