Wata babbar kotun jihar Jigawa ta yanke hukuncin daurin shekaru shida ga wani mataimakin darakta a Hukumar zabe ta kasa INEC Auwal Jibrin sakamakon zargin sa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da rasuwar mataimakin shugaban kungiyar Editoci ta kasa (NGE) Malam Umar Sa’idu Tudunwada A cikin wata...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta shawarci tsohon shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da cewa, gara ya je ya san...
Tun daga shekarar 2017 ne adadin maniyyata aikin haji ya ke raguwa a Najeriya, wannan kuwa za a iya cewa ya samo asali ne sakamakon tashin...
Ofishin akanta Janar na Najeriya ya musanta rahotannin da wasu jaridun kasar suka yada cewa Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce, tattalin arzikin...
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da kwamitin gudanarwar Hukumar kula da kasuwar hannayen jari ta kasa a jiya Litinin. Babban sakatare a ma’aikatar kudi Alhaji Mahmud Isa...
Kotun sauraran korafin zaben shugaban kasa, ta ki amincewa da bukatar da d’an takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da jam’iyyar sa ta PDP,...
Tsohuwar shugabar kungiyar lauyoyi mata ta kasa da kasa reshen Kano Barista Husaina Aliyu Ibrahim, ta ce da yawa daga cikin matan da mazajensu suka mutu...
Ministocin ilimi na kungiyar kasashen D8 ciki har da Najeriya sun yanke shawarar karfafa shirinta na aiwatar da tsarin kiwon lafiya da karfafa al’umma. Kungiyar ta...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari wasu yankunan karamar hukumar Kaura Namoda inda suka hallaka mutun guda tare sace wasu mutum bakwai. Maharan sun durfafin grin...