Shugaban jam’iyyar APC mai mulkin kasa Adams Oshimhole ya shaidawa shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa zaben fidda gwani na gwamna a Jihar Lagos ya gudana daidai...
Da Asubahin yau ne wata Tanka makare da Man Fetur ta kama da wuta a kan titin Badagry tsakanin Barikin Soja na Onireke da ke karamar...
Kasar Amurka ta bayyana Najeriya a matsayin jagorar nahiyar Afirka kuma babbar abokiyar huldar Amurka. Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ne ya bayyana hakan lokacin...
Farashin gangan danyan mai ya tashi a kasuwar Brent da ke birnin London zuwa dala 83 da santi 27. Sai dai a kasuwar West Texas...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai ci gaba da aiki ba dare ba rana har sai ya tabbatar da zaman lafiya da kuma ci gaba...
Kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC na kasa ya da’ge zaben fid da gwani na gwamnan jihar Lagos wanda tun da fari a shirya gudanarwa a yau Litinin....
An yi jana’izar matukin jirgin yakin rundunar sojojin sama na kasar nan Bello Muhammed Baba-Ari wanda ya rasa ransa sakamakon taho mu gama da wasu jirage...
Ministar harkokin mata Sanata Aisha Jummai Alhassan ta yi murabus daga mukamin ta, sannan ta fice daga jam’iyyar APC. Ta ce ta yi murabus ne tare...
Gwamnatin tarayya jihohi da kananan hukumomi sun raba sama da naira biliyan dari bakwai da arba’in da daya a matsayin kason su na rabon arzikin kasa...
A yau ne gamayyar kungiyoyin kwadago ta kasa NLC suka fara yajin aikin gargadi sakamakon zargin gwamnatin tarayya da yin kafar Ungulu ga kwamitin tattauna batun...