Hukumar Lura da lafiyar ababen hawa ta jihar Kano V.I.O ta ja hankalin jama’a da su ringa bin ka’idojin koyon tuki da gwamnati ta tanadar tare...
Babbar Kotun tarayya da ke Jihar Lagos ta kwace kudi Naira Miliyan 664 da kuma sama da Dala 137 daga hannun tsohon babban Sakataren ma’aikatar kwadago...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta samar da Sabuwar shelkwata mai girma ga hukumar Hisbah wadda za’a yi amfani da ita wajen bayar da horo...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu JAMB, ta tsayar da ranar 6 ga watan Fabrairun shekarar nan a matsayin ranar da zata rufe sayar da form...
Rundunar sojin Najeriya da hadin gwiwar takwarorin su na makwabtan kasashe sun kaddamar da gagarumin farmaki kan shugabannin bangarorin kungiyar Boko Haram biyu a Talatar nan....
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom yace zai bayar da goyon baya ga duk wani yunkurin da gwamnatin tarayya zatayi da suka hadar da tura jami’an soji...
Rundunar sojin kasar nan ta mikawa gwamnatin jihar Borno daya daga cikin daliban makarantar sakandiren Chibok, mai suna Salomi Pogu wadda suka samu nasarar ceto daga...
Wasu daga cikin masu yiwa kasa hidima da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta saki sunayen su, a matsayin wadanda zasu gudanar da...
Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya yi kira ga cibiyar hadin gwiwa ta kasuwanci ta Najeriya da Habasha da ta kara kaimi wajen...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya ta ki amincewa bukatar da Atoni Janar kuma ministan Shari’a Abubakar Malami ya yi, na dakatar da yunkurin...