

Ƙungiyar masu sayar da ruwan leda da ake kira Pure Water a Kano ta ce, ba ta samu umarnin ƙara farashin kuɗin ruwan ba. Mai magana...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Kano Pillars, Alhaji Ibrahim Galadima ya ce, kungiyar za ta sanar da sabbin masu horaswa a farkon watan Disambar 2022. Ibrahim...
Tawagar kwallon kafar kasar saudiya ta doke kasar Argentina a wasan farko na gasar cin kofin duniya a kasar Qatar da ci biyu da daya a...