Connect with us

FRNigeria

Stories By FRNigeria

  • Bidiyo3 years ago

    In za a yanka ni ba zan iya nuna aikin Sha’aban a Municipal ba – Ishaq Yakasai

    Ɗan takarar majalisar tarayyar jam’iyyar APC a ƙaramar hukumar Birni Alhaji Muntari Ishaq Yakasai ya bayyana ƙudurorin da yake son cimmawa idan ya zama ɗan majalisa....

  • Bidiyo3 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan rawar da mata za su taka wajen samar da shugabanci nagari

    A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa ne kan rawar da mata za su taka a siyasa da samar da shugabanci Nagari. Muna tare da...

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 15-11-2022

    Shirin Kowane Gauta na ranar Talata tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Inda Ranka na ranar Talata 15-11-2022

    Shirin Inda Ranka na ranar Talata tare da Yusuf Ali Abdallah.

  • Barka Da Hantsi3 years ago

    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan ayyukan gwamnatin Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale

    A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan aikace-aikacen gwamnatin jihar Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale tare da sauran batutuwa da...

  • Bidiyo3 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa

    A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan irin gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa wajen bunkasa harkokin noma. Bakinmu sun hada da Shugabar...

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Inda Ranka na ranar Litinin 14-11-2022

    Shirin Inda Ranka na ranar Litinin tare da Nasir Salisu Zango.

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 14-11-2022

    Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Litinin tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo3 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kakar amfanin Gona ta bana

    A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan kakar amfanin gona ta bana. Bakin sun hada da Alhaji Shu’aibu Na’iya, shugaban kungiyar manoma masu...

  • Bidiyo3 years ago

    Shirin Yanci Da Rayuwa Na Wannan Makon 14-11-2022

    Ku saurari shirin wanda Aisha Bello Mahmud ta gabatar don jin yadda Yanci da kuma Rayuwar al’umma ke cigaba da kasancewa a Najeriya.

error: Content is protected !!