Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

In za a yanka ni ba zan iya nuna aikin Sha’aban a Municipal ba – Ishaq Yakasai

Published

on

Ɗan takarar majalisar tarayyar jam’iyyar APC a ƙaramar hukumar Birni Alhaji Muntari Ishaq Yakasai ya bayyana ƙudurorin da yake son cimmawa idan ya zama ɗan majalisa.

Yakasai ya kuma ce a wannan karon ba zai lamunci abin da aka yi masa a zaɓen 2019 ba.

Koda aka tambaye shi kan Ɗan majalisa mai ci Sha’aban Sharada, Muntari ya ce “ko za a kashe ni ba zan iya nuna aikin da Sha’aban ya yi ba”.

Ku saurari cikakkiyar tattaunawar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!