Na shiga cakwakiya sanadiyyar Facebook – Zahra Mansur
Budurwar nan Zahra Mansur da a kwanakin baya labarinta ya karaɗe kafafen sada zumunta kan amfani da sunanta ana amshe kuɗaɗen mutane, ta yiwa Freedom Radio...
Bidiyo2 years ago
Shirin Inda Ranka Na Ranar Laraba 26-10-2022
Ku saurari shirin INDA RANKA na yau Laraba tare da Nasir Salisu Zango.
Bidiyo2 years ago
Shirin Kowane Gauta Na Ranar Laraba 26-10-2022
Shirin Kowane Gauta Na Ranar Laraba 26-10-2022, tare da Ibrahim Ishak Rano.
Bidiyo2 years ago
Ko yau aka saka zaɓe zan kada Abba Gida-gida a mazaɓarsa – Sha’aban Sharada
Ɗan takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar ADP Sha’aban Sharaɗa ya sake jaddada cewar ko yau aka saka zaɓe to tabbas zai tiƙa ɗan takarar NNPP Abba...
Bidiyo2 years ago
Yadda na ji lokacin da WhatsApp ya katse
Yadda na ji lokacin da WhatsApp ya katse.
Bidiyo2 years ago
2023 Ni Ganduje zai yiwa Handing Over – Sha’aban Sharaɗa
A ƙarshen mako, wakilinmu Bashir Sharfaɗi ya tambayi Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar ADP Sha’aban Ibrahim Sharaɗa, shin ko me ya sa yake cika baki...
Barka Da Hantsi2 years ago
Tattaunawa kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi musamman ƙalubalen da ake fuskanta...
Barka Da Hantsi2 years ago
Tattaunawa kan manufar shirya bita domin tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen sadarwa
Manufar shirya bita ta musamman domin tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen yaɗa labarai daga sashen nazarin aikin jarida na Kwalejin fasaha ta Kano wato Kano...
Bidiyo2 years ago
Abin da zan sa gaba idan na zama Sanata – Kawu Sumaila
A zantawarsa da Freedom Radio ɗan takarar Sanatan Kano ta kudu a jam’iyyar NNPP Abdurrahman Kawu Sumaila ya bayyana muhimman abubuwan da zai sa a gaba...