Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ko yau aka saka zaɓe zan kada Abba Gida-gida a mazaɓarsa – Sha’aban Sharada

Published

on

Ɗan takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar ADP Sha’aban Sharaɗa ya sake jaddada cewar ko yau aka saka zaɓe to tabbas zai tiƙa ɗan takarar NNPP Abba Kabir Yusuf da ƙasa a mazaɓarsa.

Freedom Radio ta tambayi Sha’aban kan zargin da ake na cewar yana yin takara ne domin ɓata ruwa ga APC a Kano, da raɗe-raɗin cewa ɗaukar nauyinsa aka yi, da kuma zargin cewa yana ADP ɗin ne kawai a Kano.

Labarai masu alaka:

2023 Ni Ganduje zai yiwa Handing Over – Sha’aban Sharaɗa

An bar Kano ta kudu a baya saboda rashin ƙwaƙƙwaran wakilci – Kawu Sumaila

Ga cikakkiyar tattaunawarsa da Freedom Radio

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!