Gwamnatin jihar kano ta yi kira ga alhazan bana da su ƙauracewa ɗaukar duk wani abu da ƙasar Saudiyya ta haramta shiga da shi ƙasar domin...
Ƙungiyar Injiniyoyi masu gina gidaje tituna da gadoji ta reshen jihar Kano ta shawarci al’umma da su mayar da hankali wajen bin ƙaƙidojin tuki a fadin...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da sake biyan waɗan sa suka yi ritaya ƙarin kuɗi naira biliyan biyar domin raba kashi na...
Gwamnatin Kano zata duba yiyiwar karawa ma’aikatan shara kudin alawus domin kyautata rayuwarsu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin ganawa ta musamman da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci ƙaddamar da fara aikin gadar sama da ta ƙasa da za’ayi a mahaɗar Ɗan Agundi dake ƙaramar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce matsalar ruwa sha da ake fama da ita a jihar Kano nan da ɗan ƙaramin lokaci zata zama tari a faɗin...
Shugabancin jami’ar Sa’adatu Rimi dake jihar Kano ta ce nan da shekara biyar masu zuwa za su ga yihuwar ganin ci gaba da karatun NCE a...
Shugaban hafsan sojin sama Air Vice Marshal Hasan Bala Abubakar ya yaba da irin goyon bayan da gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf...
Gwamnatin jihar Kano ta bada wa’adin mako biyu ga ɗan kwangilar da yake aikin gyara asibitin Nuhu Bamalli da ke ƙaramar hukumar Birni, wannan na zuwa...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da fara aikin gadar sama da ƙasa da a shataletalen tal’udu dake ƙaramar hukumar Gwale. Da yake jawabi...