Connect with us

Kowane Gauta

Ba Ganduje za ku zarga kan faduwar ‘ya’yanku Kwalafayin ba – Aminu Kosasshe

Published

on

Shi kuwa Aminu kosasshe ce wa yayi bai kyautu iyayen yara su rika zargin gwamnatin Ganduje ba bisa faduwa da daliban jihar Kano suka yi a jarabawar Kwalafayin ta bana.

Aminu kosasshe ya bayyana haka ne ta cikin shirin kowane Gauta na gidan Radio Freedom.

Yace kamata yayi iyayen yara su zargi ‘ya’yansu sakamakon faduwar da suka yi a jarabawar ta Kwalafayin kasancewar basa mayar da hankali sosai kan karatunsu.

Aminu ya kara da cewa gwamnatin ganduje na yin iya bakin kokarinta wajen bayar da ilimi kyauta domin ganin an bunkasa bangaren ilimi a jihar Kano musamman a makarantun sakandire.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!