Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Gwale tafi kowacce lalacewar Tituna bayan akwai jiga-jigan Ganduje a cikin ta – Abba na Annabi

Published

on

Abba na Annabi Gwale daga jam’iyyar APC ce wa yayi abun kunya ne ace karamar hukuma kamar ta Gwale dake cike da manyan jiga-jigan gwamnatin Ganduje amma sun gaza tabuka mata komai wajen samar da titina masu inganci a cikin ta

Abba na Annabi ya bayyana haka ne ta cikin shirin kowane Gauta na gidan radio Freedom kamar yadda kudin tsarin mulkin kasa ya bashi damar fadin albarkacin baki.

Ya kara da cewa “karamar hukumar Gwale tafi ko wacce karamar hukuma lalacewa musamman a bangaren Tituna a kusan baki daya unguwannin duk da irin manyan ‘yan siyasar dake cikinta”.

Ya kuma yi kira ga sauran manyan ‘yan siyasar karamar hukumar dasu yi duk mai yiwuwa wajen kawo karshen matsalolin dake addabar karamar hukumar na rashin kyawun tituna.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!