Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba gwamnatinmu ce ke yanke albashi da kudaden yan fansho ba- Musa Iliyasu

Published

on

Tsohon Kwamishina a Gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce kuɗin da ake yaɗa wa suna cire wa ma’aikata a albashi ba gaskiya ba ne.

Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce ‘ba Gwamnatin Ganduje ce ta riƙa cirar kuɗin ba, hassalima cajin hada-hadar kuɗi ne kuma ba daga gare su yake ba.

Ya ƙara dacewa cajin da ake cira a zamanin mulkin tsohon Gwamna Kwankwaso ya zarce wanda aka caza a lokacinsu.

A don haka Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce wannan kudin ba lalitar tsohon gwamnatin ko aljihun gwamnatin yake shiga ba.

Rahoton: Bashir Sharfadi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!