Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu biya ma’aikata da ‘yan fansho cikakken albashin a Kano-Gwamnati

Published

on

Gwamnatin Jihar Kano ta ce zata bincika tare da dakatar da datsewa ‘yan Fasho da ma’aikata alabashinsu da suke zargin gwamnatin da gada nayi don kwatar musu hakkinsu.

Sakataren gwamnatin jihar Dakta Baffa Bichi ne ya sanar da hakan, a zantawarsa da Freedom Radio.

Dakta Bichi ya ce ‘sun kammala duk wasu shirye shirye domin dakatar da wannan yanke-yanken da ake yiwa ma’aikatan da ‘yan fanshon’.

Wanda ya ce ‘a karshen watan nan na Yuni ba wani ‘dan fansho ko ma’aikaci da za’a bawa albashinsa ba dai-dai ba’.

Rahoto: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!