Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Ba za mu lamunci sabon yunkurin tsunduma yajin aiki da ASUU ke yi ba – Gwamnatin tarayya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta yi watsi da sabuwar bazanar da kungiyar malaman jami’oi ta kasa (ASUU) ta yi da ke cewa, ko dai gwamnati ta biya ma ta bukatunta, ko ta tsunduma yajin aiki.

Wannan na zuwa ne watanni hudu bayan da kungiyar ta ASUU ta kawo karshen wani yajin aikin watanni goma da ta yi.

A cewar gwamnatin duk wata kungiya ta jami’a da za ta tsunduma yajin aiki yanzu za ta kara ta’azzara matsalolin da bangaren ilimi ke fuskanta ne.

Karamin ministan ilimi Chukwuemeka Nwajiuba ne ya bayyana haka yayin zantawa da jaridar Punch.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!