Connect with us

Labarai

Babban Daraktan Hisbah ya sauka domin takarar majalisa

Published

on

Babban Daraktan Hukumar Hisbah ta jihar Kano Dr. Aliyu Musa Aliyu ya ajiye muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya a ƙananan hukumomin Rano Kibiya da Bunkure.

Mai taimakawa Gwamnan kan kafafen sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ne ya sanar da hakan ta shafinsa na Facebook.

Wannan dai na zuwa ne kwana guda bayan da Gwamna Ganduje ya bai wa masu riƙe da muƙaman siyasa da ke sha’awar takara umarnin ajiye aiki domin biyayya ga dokar zaɓe.

Kawo yanzu Kwamishinoni shida ne suka ajiye muƙamansu a yau, tare da wasu hadiman Gwamnati da zimmar tsayawa takara.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives