Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Babban sufeton ‘yan Najeriya ya gana da manyan jami’an ‘yan sanda

Published

on

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya gana da manyan jami’an ‘yan sanda a shelkwatar runduanar da ke Abuja jiya Litinin.

Rahotanni na ganin cewa, ganawar ta su na zama wani bangare na bankwana da kuma yi musu bayani game da yadda ya kamata su ci gaba da gudanar da ayyukan su musamman kan rikice-rikicin da ake ciki.

A yau ne dai ake sa ran fadar sgugaban kasa za ta bayyana sabon sufeto Janar na yan sandan Najeriya, yayin da wa’adin ritayar Muhammad Adamu ya cika.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!