Connect with us

Labarai

Babbar daraktar hukumar bada lamuni ta duniya ta ajiye aiki

Published

on

Babbar daraktan hukumar bada lamuni ta duniya IMF Ms Christine Lagarde ta ajiye aiki.

 

Wannan na kunshe cikin sanarwar da Ms Lagarde din ta bayar  a shafin internet na hukumar a jiya Talata cewa kafin ajiye aikin sai da ta gana da hukumomin daraktocin IMF daga bisani kuma ta bada takardar ajiye aikin ta da zai fara aiki daga ranar 12 ga watan Satumba mai zuwa.

 

Akan hakan ne hukumomin darakoticin hukumar bada lamunin suka sanar da cewa Mr David Lipton zai rike mukamin mai rikon babban manajin daraktan IMF kafin a sanar da wanda zai maye gurbin ta.

 

Ms Christine ta ce biyo bayan zabar ta da aka yi a matsayin shugabar babbn bankin tarayyar Turai, ya zama wajibi don cigaban hukumar bada lamuni ta duniya na ajiye aiki na

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,260 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!