Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Tattalin arzikin duniya ya tabarbare sakamakon Coronavirus-IMF

Published

on

Shugaban bankin bada lamuni na duniya Kristalina Georgieva ta ce bullar Annobar cutar Coronavirus zai haifar da koma baya ga tattalin arzikin duniya baki daya.

Kristalina Georgieva ta kuma yi gargadin cewar, bunkasa tattalin arziki a cikin wannan shekara zai baya-baya sosai kasancewar lamura sun tsaya cak a duniya don cutar ta COVID-19

Kamfanin dilalancin labaru na AFP ya ruwaito cewar, shugabar bankin bada lamuni mai manbobi 180 a duniya kawo yanzu yana samun koba baya musamman na kudaden shiga.

Kazalika ta kara da cewar anan gaba kadan tattalin arzikin zai shiga wani wa’adi idan har ba’a shawo kan cutar ta COVID -19

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!