Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Bai kamata gwamnati ta cigaba da ciyo bashi don gudanar da ayyuka ba – Sanusi II

Published

on

Sarkin Kano Murabus Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce bai kamata gwamnati tarayya ta cigaba da ciyo basussuka ba don gudanar da ayyukanta.

Malam Sanusi II ya bayyana hakan ne yayin taron kaddamar da wani littafi da ya rubuta da kuma asusun bunkasa cigaba mai dorewa.

Ya kara da cewa, tabbas yawan ciyo basussukan zai haifar da koma baya ga gwamnatoci masu zuwa nan gaba.

Ya kuma yi kira ga mutane da su zamo masu kokarin dogaro da kansu ta hanyar kirkiro dabarun sana’o’I a maimakon ta’allaka ga gwamnati.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!