Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

CBN ya fadada asusun tallafa wa masu kanana da matsakaitan sana’o’i

Published

on

Babban Bankin kasa (CBN) na cigaba da samar da kudaden tallafa wa asusun kanana da matsakaitan masana’antu don habaka tattalin arzikin kasa.

CBN dai ya kaddamar da asusun ne na fiye da naira biliyan 200 don tallafawa masu kanana da matsakaitan masana’antu na kasar nan.

Babban Bankin ya ce, zai yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da cewa tallafin ya isa ga masana’antun da suka cancanta.

Kanana da matsakaitan masana’antu dai sune jigon samar da ayyukan yi a kasashe masu tasowa, kuma madogara ga kasuwanci a fadin duniya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!