Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Bale ya kafa tarihin zura kwallaye 3 ga kasar Wales

Published

on

Dan wasan gaba na kasar Wales da kungiyar Real Madrid
Gareth Bale, ya shiga kundin tarihi na kasar bayan samun nasarar zura kwallo uku da ya yi.

Dan wasa Bale dai ya samu nasarar zura kwallayen a karawar da kasarsa ta yi nasara akan Belarus da ci 3-2 a wasan neman tikitin buga gasar cin kofin Duniya a rukunin E.

Hukumar kwallon Afirka CAF ta dakatar da wasan Guinea da Morocco

Gareth Bale wanda ya lashe gasar kofin zakarun turai da Real Madrid har sau hudu, kuma ya zura kwallo a wasannin karshe biyu da kunfiyar ta yi nasara.

Gareth Bale dai ya samu nasarar zura kwallaye 3 a mintina na
6 da 69 da kuma 90 da hakan ya bawa kasar ta Wales damar kasan cewa a mataki na uku da maki shida a wasanni 3 da ta buga a rukunin E

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!