Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ban yi laifi ba balantana a kama ni – Muhyi Magaji

Published

on

Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya musanta raɗe-raɗin cewa an kama shi.

Muhyi ya ce bai aikata wani laifi ba, balantana a ce an kama shi.

Ya ce “Yanzu ma da nake maka magana bana Najeriya ina Saudiya na tafi Umara”.

Maganar cewa an kamani ƙarya ce, ni ba ma na Najeriya.

Wannan na zuwa ne bayan da aka yi ta raɗe-raɗin cewa an kama Muhyi Magaji Rimin Gado.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!