Labarai
Bankin duniya ya amince a tada komadar tattalin arzikin Najeriya

Bankin duniya ya amince ayi amfani da dala miliyan dubu 1 da rabi wajen farfado da fannonin tattalin arzikin da suka durkushe sakamakon cutar corona a Najeriya
Bankin ya sanar da haka ne cikin wata sanarwa da ya fitar.
Sai dai bankin ya yi hashen raguwar kudaden shiga da Najeriya za ta iya samu a bana da kimanin dala miliyan 15, wanda hakan zai jefa Karin mutane miliyan 5 cikin kangin talauci.
You must be logged in to post a comment Login