Kasuwanci
Bankuna su binciki yadda kwastomomi ke shigar da kudi asusun su – EFCC

Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa ta’annati EFCC ta buƙaci bankunan ƙasar nan su binciki yadda kwastomominsu ke shigar da kuɗi asusun a jiyar su.
Shugaban hukumar Abdurrasheed Bawa ne ya bayyana hakan a Abuja.
Ya ce, kamata ya yi bankunan ƙasar nan su san suwaye abokanan hulɗar su, kafin su bude musu asusun ajiya.
You must be logged in to post a comment Login