Connect with us

Labarai

Tattalin arzikin Najeriya ya karu da kaso 5 a tsakiyar shekarar 2021 – NBS

Published

on

Hukumar kididdiga ta Najeriya ta ce tattalin arzikin kasar ya karu da kashi 5.1 a tsakiyar shekarar nan da muke ci.

Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar jiya ga manema labarai a Abuja.

Sanarwar ta ce an samu karin ne a watanni shidan farkon wannan shekara.

Kazalika sanarwar ta ce idan aka kwatanta da kashi 0.51 da aka samu a watanni ukun farkon shekarar da muke ciki, za’aga cewar an samu karuwar tattalin arzikin na Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!