Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 07 10 2021

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 07-10-2021

An samu karancin gyadar da masu cutar Tamowa ke amfani da ita a jihar Kano biyo bayan janye tallafin da UNICEF ta yi na samar da gyadar ga masu cutar.

Dakta Umar Yahuza mai kula da shirin yaki da cutar Tamowa ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala shirin na wannan ranar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!