Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 09 02 2022

Published

on

Barka da Hantsi 09-02-2022

A cikin shirin na wannan rana anyi duba ne kan rayuwar matasa da irin tasirinsu wajen cigaban ƙasa ko akasin haka.

Baƙin da aka tattauna dasu sun haɗar da Firdausi Shehu Malami shugaba kuma wacce ta assasa ƙungiyar matasa masu kishin arewacin Najeriya, Da kuma Sulaiman Abubakar jami’in hulɗa da jama’a na ita wannan ƙungiya da ake kira Northern Patriotic Youths of Nigeria.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!