Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya

Published

on

Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha'anin zamantakewa da rayuwar auratayya

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufar taron ƙarawa juna sani na shekara-shekara kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya domin daƙile mace-macen aure a yankin arewa.

Baƙuwar ita ce Hajia Maryam Hassan Baba, shugabar cibiyar ilimantar da al’umma kan harkokin da suka shafi zamantakewar aure ta ‘Northern therapist’.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!