Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya

Published

on

Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya

Bayan matakin babban bankin ƙasa CBN na sauyawa wasu daga cikin takardun naira fasali, yaya lamarin ya shafi kasuwar canjin kuɗaɗe?

Kuma me ya janyo EFCC ta kai samame ga kasuwar canji?

Baƙinmu su ne Alhaji Yusuf Nabahani Abdullahi, shugaban ƙungiyar ƴan kasuwar canjin kuɗaɗen ƙasashen waje ta Wafa. Da kuma Auwalu Mai Gwado, tsohon shugaba na wannan kasuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!