Connect with us

Kasuwanci

CBN ya dakatar da sayar da dalar Amurka ga ‘yan kasuwar canjin Kudi

Published

on

Babban bankin kasa CBN ya dakatar da sayar da Dalar Amurka ga ‘yan kasuwar canjin kudi na Bureau De Change.

Gwamnan babban bankin Godwin Emiefele ne ya sanar da hakan lokacin da yake tattaunawa da manema labarai game da harkokin kudi.

Godwin Emiefele ya ce naira biliyan 5 da miliyan dari 7 da ake warewa don bai wa ‘yan canjin ba sa isa.

Ya ce, a duk mako guda ana ware Dala dubu ashirin, don bai wa kamfanonin canjin kudi guda dubu biyar da dari biyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!