Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Bashir Adewale ya isa jihar Katsina don rufe iyakar Nijeriya da Nijar

Published

on

Muƙaddashin shugaban hukumar hana fasa ƙwauri ta kasa, Bashir Adewale, ya isa jihar Katsina domin tabbatar da umurnin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na rufe iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar.

 

Shugaban hukumar Bashir Adewale ya ce ya je jihar ne domin cika duk wani umurnin da shugaban ƙasa ya bayar kasancewar sa sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS.

 

Haka kuma Bashir Adewale yace dazarar lamura sun dai-daita za a sake bude iyakokin ka

sar.

.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!