Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Ƙetare

Nijar ta Kalubalanci Faransa

Published

on

Sojojin da suka yi juyin Mulki a jamhuriyar Nijar, da Abdrouhaman Tiani ke jagoranta, sun kalubalanci yarjejniyar dake tsakanin kasar da Faransa, da aka rattabawa hannu musamman ma ta fannin tsaro, ciki harda wadanda suka shafi kasancewar sojojin Faransa a Nijar din da kuma matsayin sojojin dake kasar ta Nijar dangane da yaki da ta’addan ci.

 

Kamar yadda wata sanarwa da sojojin suka karanta a gidan talabijin na Kasar,a Niamey baban birni .

 

*

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!