Connect with us

Kowane Gauta

Bashir Sanata ya soki Buhari kan mawuyacin halin da ‘yan Najeriya ke ciki

Published

on

Bashir Sanata ya soki gwamnatin Shugaban kasa  Muhammadu Buhari kan mawuyacin halin da ‘yan Najeriya ke ciki a halin  yanzu.

Bashir Sanata a jam’iyyar PDP na kungiyar kwankwaso kawai kalubalantar gwamnatin tarayya yayi kan irin matsalolin da ‘yan kasa suke a cikin ta.

Bashir Sanata ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta na Freedom radio, yana mai cewa gwamnatin Buhari ta yi alkaura da dama amma sun gaza tabuka komai ga talakawan Najeria.

Bashir Sanata yace talakawan Najeria sun yi tsammanin samun sauki a gwamnatin Shugaba Buhari , amma yanzu haka duk talalawan kasar sun cire tsammani a gwamnatin baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,909 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!