Connect with us

Labarai

Bayan doke Madrid Arsenal za ta kara da Paris St Germain

Published

on

Bayan ta doke ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid, Arsenal za ta kara da ƙungiyar Paris St Germain gida da waje a zagayen daf da karshe a gasar Champions League.

A daren jiya Laraba ne kungiyar ta Arsenal ta yi fitar da Real Madrid daga Champions League Bayan da ta doke ta da ci 2-1 har gida.

Wannan nasara ce kuma ta bai wa Arsenal damar kaiwa ga zagayen daf da karshe.

Idan za a iya tunawa, a makon jiya ne Arsenal ta doke Real Madrid da ci 3-0 a filin wasa na Emirates da ke birnin London.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!