Connect with us

Labarai

Ƙasa da yini guda an yi ƙarin kuɗin wuta da farashin mai

Published

on

Gwamnatin tarayya ta amince da kara sabon farashin litar man fetir zuwa Naira 151 da kwabo 56 a yau.

Kamfani sayar da man fetir dake karkashin ma’aikatar man fetir ta kasa wato NNPC, ne ya kara farashin man zuwa Naira 151 da kwabo 56 duk lita daya, sabanin Naira 138 da kwabo 62 kamar yadda yake a baya.

Hakan na kunshe cikin wata sanarwa ne da kamfanin ya fitar a jihar Ibadan a yau Laraba a kamar yadda jaridar Punch ta wallafa a shafin ta.

Sanarwar ta kara da cewa, za’a fara amfani da sabon farashin man da aka kara a yau Laraba 2 ga watan Satumba da muke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,289 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!