Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Boko Haram: Buhari ya gana da shugaban kasar Chadi a Abuja

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da takwaransa na kasar Chadi Idriss Derby a fadar Asorok da ke Abuja.

Rahotanni sun ce shugaban nin biyu za su tattauna ne kan matsalar tsaro musamman yaki da boko haram.

Bayanai sun tabbatar da cewa, ganawar karshe da shugaban nin biyu su ka yi kafin na yau, tun a watan yunin shekarar 2019 a yayin taron kungiyar kasashen musulmi na duniya a birnin Makkah da ke kasar Saudiya.

Ko a watan Afrilun shekarar 2019 shugaba Buhari, ya ziyarci birnin Ndjamena na kasar Chadi, inda ya halarci taron kungiyar kasashen yankin Sahel .

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!