Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa na kasa a fadar sa ta kafar Internet wanda wannan shi ne karo na 13 tun bayan bular cutar Corona.

An dai fara taron ne da misalin karfe 10 na safe ya yin da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da sauran ministoci ke halata.

Daga cikin ministocin da aka ga fuskokin su a wajen taron akwai ministan shari’a kuma Antoni janaral na kasa Abubakar Malami da ministan yada labarai Alhaji Lai Mohammed da ta kudi Hajiya Zainab Shamsuna Ahmed da na ayyuka Babbatunde Fashola da ministan tama da mulmula karafa Olamikan Adegbite da kuma na babban birnin tarayya Abuja.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!