Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari na jagorantar zaman majalisar zartarwa yanzu haka

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa a fadarsa da ke Asorok a Abuja.

Rahotanni sun ce taron ya samu halartar mataiamakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Farfesa Ibrahim Gambari da kuma mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro manjo janar Babagana Monguno mai ritaya.

Haka zalika kadan daga cikin ministocin da suka halarci taron na wannan mako sun hada da” ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai. Muhammed da ministar kudi kasafi da tsare-tsare Zainab Ahmad da kuma ministan sifiri Rotimi Amaechi.

Hotunan zaman majalisar:

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!