Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari ya naɗa sabon shugaban hukumar NCDC

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa sabon shugaban hukumar daƙele yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC.

Shugaba Buhari ya amince da naɗin Dakta Ifedayo Morayo Adetifa a matsayin sabon shugaban hukumar.

Mai magana da yawun shugaban ƙasar Malam Garba Shehu ne ya sanar da naɗin cikin wata sanarwa.

Garba Shehu ta cikin sanarwar ya ce, Dakta Adetifa ya maye gurbin Dakta Chikwe Ihekweazu.

Idan za a iya tunawa tsohon shugaban hukumar Dakta Chikwe Ihekeazu a yanzu ya zama shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO kan al’amuran da shuka shafi annoba a Berlin na ƙasar Germany.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!