Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari ya umarci gwamnan CBN Emefiele ya sauka daga muƙaminsa

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni ga gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele ya sauka daga muqaminsa.

Baya ga gwamnan ma Buhari ya buƙaci wasu masu rike da muƙaman siyasa masu neman tsayawa takara a zaɓen 2023 suma su sauka daga muƙamansu.

An bayar da umarnin ne a wata sanarwa da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya fitar.

Umarnin ya jaddada cewa duk mai neman takarar kuma yana riƙe da mukamin siyasa to ya gaggauta ajiye muƙaminsa kafin ranar Litinin 16 ga Mayun 2022.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!